Markus 6:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Manzannin suka taru kewaye da Yesu, suka ba shi rahoton duk abin da suka yi, da kuma suka koyar. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki30 Manzannin suka komo wurin Yesu, suka faɗa masa duk iyakar abin da suka yi, da abin da suka koyar. Sien die hoofstuk |