Markus 5:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Dare da rana, sai yă dinga kuka yana ƙuƙƙuje jikinsa da duwatsu a cikin kaburbura da kan tuddai. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki5 Kullum kuwa dare da rana yana cikin makabarta, da kan duwatsu, yana ta ihu, yana kukkuje jikinsa da duwatsu. Sien die hoofstuk |