Markus 2:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Farisiyawa suka ce masa, “Duba, me ya sa suke yin abin da doka ta hana a yi, a ranar Asabbaci?” Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki24 Farisiyawa suka ce masa, “Ka ga! Don me suke yin abin da bai halatta a yi ran Asabar ba?” Sien die hoofstuk |