Markus 16:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Bayan Ubangiji Yesu ya yi musu magana, sai aka ɗauke shi zuwa sama, ya kuma zauna a hannun dama na Allah. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki19 To, bayan da Ubangiji Yesu ya yi musu jawabi, aka ɗauke shi aka kai shi Sama, ya zauna dama ga Allah. Sien die hoofstuk |