Aanlyn Bybel

- Advertensies -




Markus 16:17 - Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Waɗannan alamu za su kasance tare da waɗanda suka gaskata. A cikin sunana za su fitar da aljanu, za su yi magana da sababbin harsuna.

Sien die hoofstuk Kopieer

Littafi Mai Tsarki

17 Za a ga waɗannan mu'ujizai wurin masu ba da gaskiya, wato da sunana za su fitar da aljannu, za su yi magana da waɗansu baƙin harsuna,

Sien die hoofstuk Kopieer




Markus 16:17

Volg ons:

Advertensies


Advertensies