Markus 15:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Daga sa’a ta shida har zuwa sa’a ta tara na rana, duhu ya rufe dukan ƙasar. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki33 Daidai rana tsaka, sai duhu ya rufe ƙasa duka, har zuwa ƙarfe uku na yamma. Sien die hoofstuk |