Aanlyn Bybel

- Advertensies -




Markus 14:54 - Sabon Rai Don Kowa 2020

54 Bitrus ya bi shi daga nesa, har cikin filin gidan babban firist. A can, ya zauna tare da masu gadi, yana jin ɗumin wuta.

Sien die hoofstuk Kopieer

Littafi Mai Tsarki

54 Bitrus kuma ya bi shi daga nesa nesa, har cikin gidan babban firist ɗin, ya zauna cikin dogaran Haikali, yana jin wuta.

Sien die hoofstuk Kopieer




Markus 14:54

Volg ons:

Advertensies


Advertensies