Markus 14:53 - Sabon Rai Don Kowa 202053 Suka kai Yesu wajen babban firist, sai dukan manyan firistoci, dattawa da kuma malaman dokoki suka taru. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki53 Daga nan suka tafi da Yesu wurin babban firist. Duk manyan firistoci da shugabanni da malaman Attaura suka taru a wurinsa. Sien die hoofstuk |