Aanlyn Bybel

- Advertensies -




Markus 14:41 - Sabon Rai Don Kowa 2020

41 Da ya koma sau na uku, sai ya ce musu, “Har yanzu kuna barci, kuna hutawa ba? Ya isa! Lokaci ya yi. Duba an ba da Ɗan Mutum a hannun masu zunubi.

Sien die hoofstuk Kopieer

Littafi Mai Tsarki

41 Ya sāke komowa zuwa na uku, ya ce musu, “Har yanzu barci kuke yi kuna hutawa? Ya isa haka. Lokaci ya yi. An ba da Ɗan Mutum ga masu zunubi.

Sien die hoofstuk Kopieer




Markus 14:41

Volg ons:

Advertensies


Advertensies