Markus 14:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 Sai ya yi gaba kaɗan, ya fāɗi a ƙasa, ya yi addu’a, ya ce in mai yiwuwa ne, a ɗauke masa wannan sa’a. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki35 Da ya ci gaba kaɗan, sai ya faɗi ƙasa, ya yi addu'a ko ya yiwu a ɗauke masa wannan lokaci. Sien die hoofstuk |