Markus 14:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Suka tafi wani wurin da ake kira Getsemane, Yesu ya kuma ce wa almajiransa, “Ku zauna a nan, yayinda ni kuwa in yi addu’a.” Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki32 Sai suka isa wani wuri, wai shi Getsamani. Ya ce wa almajiransa, “Ku zauna nan har in yi addu'a.” Sien die hoofstuk |