Markus 13:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Dukan mutane za su ƙi ku saboda ni, amma wanda ya tsaya da ƙarfi har ƙarshe, zai sami ceto. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki13 Kowa kuma zai ƙi ku saboda sunana. Amma duk wanda ya jure har ƙarshe zai cetu.” Sien die hoofstuk |