Markus 12:42 - Sabon Rai Don Kowa 202042 Amma wata matalauciya gwauruwa, ta zo ta saka anini biyu, da suka yi daidai da rabin kobo. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki42 Sai ga wata gajiyayyiya da mijinta ya mutu ta zo, ta zuba rabin kobo biyu a ciki, wato kobo ke nan. Sien die hoofstuk |