Markus 12:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai ya sāke aikan wani bawa wurinsu, amma suka bugi wannan mutum a kai, suka wulaƙanta shi. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki4 Sai ya sāke aika musu wani bawa. Shi kuma suka yi masa rotsi, suka wulakanta shi. Sien die hoofstuk |