Markus 12:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Sa’ad da matattu suka tashi, ba za su yi aure ba, ba kuwa za a ba da su ga aure ba. Za su zama kamar yadda mala’iku suke a cikin sama. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki25 Domin in an tashi daga matattu, ba a aure, ba a aurarwa, amma kamar mala'ikun da suke Sama ake. Sien die hoofstuk |