Markus 12:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Daga baya, sai suka tura waɗansu Farisiyawa da mutanen Hiridus zuwa wurin Yesu, domin su sa masa tarko a cikin maganarsa. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki13 Suka aiko masa da waɗansu Farisiyawa da mutanen Hirudus, don su burma shi cikin magana tasa. Sien die hoofstuk |