Markus 11:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Bitrus ya tuna, sai ya ce wa Yesu, “Rabbi, duba! Itacen ɓauren nan da ka la’anta, ya yanƙwane!” Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki21 Bitrus kuwa ya tuna, sai ya ce masa, “Ya Shugaba, dubi! Ɓauren nan da ka la'anta ya bushe!” Sien die hoofstuk |