Aanlyn Bybel

- Advertensies -




Markus 11:17 - Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Da yake koya musu, sai ya ce, “Ashe, ba a rubuce yake ba cewa, ‘Za a kira gidana, gidan addu’a na dukan al’ummai ba’? Amma ga shi kun mai da shi ‘kogon ’yan fashi.’”

Sien die hoofstuk Kopieer

Littafi Mai Tsarki

17 Sai ya yi musu gargaɗi ya ce, “Ashe, ba a rubuce yake ba cewa, ‘Za a kira masujadata ɗakin addu'a na dukkan al'ummai’? Amma ku kun maishe shi kogon 'yan fashi.”

Sien die hoofstuk Kopieer




Markus 11:17

Volg ons:

Advertensies


Advertensies