Aanlyn Bybel

- Advertensies -




Markus 1:40 - Sabon Rai Don Kowa 2020

40 Wani mutum mai kuturta ya zo wurinsa, ya durƙusa ya roƙe shi ya ce, “In kana so, za ka iya tsabtacce ni.”

Sien die hoofstuk Kopieer

Littafi Mai Tsarki

40 Wani kuturu ya zo wurinsa, yana roƙonsa, yana durƙusawa a gabansa, yana cewa, “In ka yarda kana da iko ka tsarkake ni.”

Sien die hoofstuk Kopieer




Markus 1:40

Volg ons:

Advertensies


Advertensies