Mahukunta 1:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Sa’ad da Isra’ila ta yi ƙarfi, sai suka tilasta Kan’aniyawa yin aikin gandu amma ba su kore su gaba ɗaya ba. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki28 Sa'ad da Isra'ilawa suka yi ƙarfi, suka sa Kan'aniyawa su yi aikin gandu, amma ba su kore su ba. Sien die hoofstuk |