Aanlyn Bybel

- Advertensies -




Ƙidaya 1:32 - Sabon Rai Don Kowa 2020

32 Daga ’ya’yan Yusuf. Daga zuriyar Efraim. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce.

Sien die hoofstuk Kopieer




Ƙidaya 1:32

Volg ons:

Advertensies


Advertensies