Markus 7:22 - Littafi Mai Tsarki22 da kwaɗayi, da mugunta, da ha'inci, da fajirci, da kishi, da yanke, da girmankai, da kuma wauta. Sien die hoofstukSabon Rai Don Kowa 202022 kwaɗayi, ƙeta, ruɗu, ƙazantaccen sha’awa, kishi, ɓata suna, girman kai da kuma wauta. Sien die hoofstuk |