Markus 6:47 - Littafi Mai Tsarki47 Da magariba ta yi, jirgin na tsakiyar teku, Yesu kuwa na nan kan tudu shi kaɗai, Sien die hoofstukSabon Rai Don Kowa 202047 Da yamma ta yi, jirgin ruwan yana tsakiyar tafkin, Yesu kuma yana can a ƙasa shi kaɗai. Sien die hoofstuk |