Markus 5:41 - Littafi Mai Tsarki41 Ya kama hannunta, ya ce mata, “Talita ƙumi”, wato, “Ke yarinya, ina ce miki, tashi.” Sien die hoofstukSabon Rai Don Kowa 202041 Sai ya kama hannunta ya ce mata,“Talita kum!” (Wato, “Ƙaramar yarinya, na ce miki, tashi!”). Sien die hoofstuk |