Markus 5:38 - Littafi Mai Tsarki38 Da suka isa gidan shugaban majami'a, ya ji ana hayaniya, ana kuka, ana kururuwa ba ji ba gani. Sien die hoofstukSabon Rai Don Kowa 202038 Da suka iso gidan mai mulkin majami’ar, sai Yesu ya ga ana hayaniya, mutane suna kuka da kururuwa. Sien die hoofstuk |