Markus 5:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sai suka tafi tare. Babban taro kuwa na biye da shi, suna matsa tasa. Sien die hoofstukSabon Rai Don Kowa 202024 Sai Yesu ya tafi tare da shi. Babban taron kuma ya bi shi, suna ta matsinsa a kowane gefe. Sien die hoofstuk |