Markus 16:17 - Littafi Mai Tsarki17 Za a ga waɗannan mu'ujizai wurin masu ba da gaskiya, wato da sunana za su fitar da aljannu, za su yi magana da waɗansu baƙin harsuna, Sien die hoofstukSabon Rai Don Kowa 202017 Waɗannan alamu za su kasance tare da waɗanda suka gaskata. A cikin sunana za su fitar da aljanu, za su yi magana da sababbin harsuna. Sien die hoofstuk |