Markus 16:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ita kuwa ta tafi ta faɗa wa waɗanda dā suke tare da shi, ta tarar suna baƙin ciki, suna kuka. Sien die hoofstukSabon Rai Don Kowa 202010 Ta je ta gaya wa waɗanda dā suke tare da shi, waɗanda kuma suke makoki da kuka. Sien die hoofstuk |