Markus 15:35 - Littafi Mai Tsarki35 Da waɗansu na tsaitsayen suka ji haka, suka ce, “Kun ji yana kiran Iliya.” Sien die hoofstukSabon Rai Don Kowa 202035 Da waɗansu cikin waɗanda suke tsattsaye kusa da wurin suka ji haka, suka ce, “Ku saurara, yana kiran Iliya.” Sien die hoofstuk |