Markus 14:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ta yi iyakacin ƙoƙarinta. Ta shafe jikina da mai gabannin jana'izata. Sien die hoofstukSabon Rai Don Kowa 20208 Ta yi abin da ta iya yi. Ta zuba turare a jikina kafin lokaci, don shirin jana’izata. Sien die hoofstuk |