Markus 14:45 - Littafi Mai Tsarki45 Da zuwansa kuwa ya zo wurin Yesu, ya ce masa, “Ya shugaba!” sai ya yi ta sumbantarsa. Sien die hoofstukSabon Rai Don Kowa 202045 Nan da nan Yahuda ya je wurin Yesu ya ce, “Rabbi!” Ya kuma yi masa sumba. Sien die hoofstuk |